Jihar Legas
A kokari da ake na hana barkewar sabuwar zanga zangar EndSARS, an zuba tarin jami’an yan sanda da na sojoji zuwa mashigin harabar Lekki Toll Gate da ke Lagas.
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya kai wa gwamnan jihar Legas ziyara ta musamman a ranar Lahadi. Sarkin ya hadu da gwamnan a gidan gwamnatin jihar Legas.
Jam'iyyar APC ta jihar Legas ta fara fuskantar rabuwar kawuna cikin manyan 'yan jam'iyyar, Olajide Adeniran, ya zargi gwamnatin jihar ta yanzu, da damawa da mut
Mutane da dama suna mamakin yadda wani fitaccen titi a tsibirin Legas yake amsa sunan Taiwo Olowo. Yana daya daga cikin masu dukiya a jihar, Wikipedia ta sanar.
Najeriya na daga cikin kasashe mafiya arziki a Najeriya, kuma ta na da kimanin mutanen da ya kai miliyan 200. Akwai jihohi 36 da kuma birnin tarayya guda daya.
Bayanan ƙudirin, wanda fadar shugaban ƙasa ta watsa, ya nuna cewar harajin Tan-Tan, manyan motocin dakon kaya, da sauran motocin aikin gona, za'a zabge su daga
An kama shi da bindigar roba bayan ƴan ƙungiyarsu sun yi wa wani mai adaidaita sahu fashi a Victoria Island misalin ƙarfe 1 na dare kamar yadda LIB ta ruwaito.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta tabbatar da kama mutane 720 inda aka same su da abubuwa daban-daban da suka hada da bindigogi kirar gargajejiya da harsasai.
A yayin da ya ke jawabi, Birgediya Janar Taiwo ya yi amfani da majigin da ya jona a jikin na'ura mai kwakwalwa wajen nuna faifan bidiyon soji yayin da suka tsay
Jihar Legas
Samu kari