Jihar Legas
Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta kama wani jami'in ta mai muƙamin saja, Anthony Kachukwu bayan budurwarsa, Justina Omofuna ta mutu a wani hotel a Surulere.
Wata mota dauke da fasinjoji har shida ta ci karo da jirgin kasa da ke tafiya dauke da fasinjoji a Oshodi da ke jihar Legas, gidan talabijin na Channels tace.
An kama mu tare da 'yan jarida da mambobin jam'iyyar SPN da safiyar yau (Alhamis) yayin da muka fito zanga-zangar nuna rashin amincewa da karin farashin man fet
Wadansu bata-gari da aje zargin 'yab bindiga ne a ranar Lahadi sun kutsa fadar Isiu da ke Ikorodu a jihar Legas inda suka yi yunkurin garkuwa da sabon basarake.
Daga cikin gidajen da aka kwace daga hannun Tafa Balogun akwai rukunin wasu gidaje shidda ma su daukan kwana uku a unguwar Ikoyi, wani gida mai dakin kwana biya
Coronavirus ta rabu da Kudancin Najeriya, ta tare a Filato yanzu. Kwamitin shugaban kasa ta ce Filato ta canji Legas din a matsayin Hedikwatar cutar COVID-19.
Kazalika, a cikin watan Yuni, majalisar dattijai ta rarrashi DisCos a kan su hankura da batun kara kudin wutan lantarki har sai farkon shekarar 2021 sakamakon b
Wasu mutane biyu da ake zargin su da fashi da makami da jami'an tsaro suka kama a jihar Legas da laifin fasa shagunan mutane a kasuwar Alaba dake Ojo, sun...
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Legas sun damke wani mutum da ke ikirarin zama basarake mai shekaru 72 mai suna Lateef Olarinde, dan shi da wasu mutum uku a
Jihar Legas
Samu kari