Jihar Legas
An samu hargowa tare da kadawar zuciyar jama'a bayan wasu jirage biyu sun yi karo da juna a sashen sauka da tashi na kasa da kasa da ke filin jiragen sama na Mu
Kamar yadda Legit.ng Hausa ke kawo maku rahotanni daga hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa (NCDC) a kan annobar COVID-19, a yau Lahadi, 26 ga watan Yulin 2020
Akin Abayomi, kwamishinan lafiya na jihar Legas, ya ce gwamnati na kashe tsakanin N500,000 zuwa N1 miliyan a kan kowanne mai cutar korona a idan ta tsananta.
A cikin takardar karar da ya shigar a gaban kotun, Nnoli ya bayyana cewa rashin nada sauran alkalan "babbar saba doka ne, saboda ya sabawa sashe na 231(2) na ku
Kazalika, ofishin babban mai binciken ya bankado yadda hukumar makarantar ta biya wasu ma'aikata 52 N36m a matsayin kudin sutura, kuma an tura kudin ne asusun
Ya kara da cewa kungiyarsa ta na aiki tukuru domin kafa wata sabuwar jam'iyyar hadaka da za ta fito da dan sabon dan takarar shugaban kasa da zai kawowa Najeriy
Ajimobi ya rasu a ranar Alhamis 25 ga watan Yuni, shekarar 2020 sakamakon cutar da ake zargin COVID-19 ce; wato coronavirus. Tsohon gwamnan ya mutu ne yana da
Mun kawo maku jerin manyan ‘Yan siyasan APC da PDP da ake yi wa hangen kujerar Sanatan Legas. Daga ciki akwai A. Ambode, Abike-Dabiri, da Sanata Gbenga Ashafa.
Hukumar kula da harkokin da suka shafi hasken wutar lantarki a kasa (NERC) ta sanar da shirinta na tilasta fara amfani da matakin da ta dauka na hana yanke wuta
Jihar Legas
Samu kari