Jihar Legas
Yayin da ake zargin ko jagoran jam'iyya mai mulki APC, Bola Ahmada Tinubu, jinya yake a Landan, wasu hotun sun watsu inda aka hange shi tare da gwamnan Lagos.
Hukumar NDLEA ta kwamushe wata mata a filin jirgin sama dauke da hodar iblis cikin kayanta. An kuma kame wani mutum dauke tabar wiwi kunshe cikin ganyen goro.
Oba na Iguruland, Aguda, yankin Surulere na jihar Legas, Alhaji Buhari Oloto, ya mutu. A cewar jaridar The Nation, Sarkin ya mutu ne a asibiti a jihar Legas.
'Yan daba da ake zarginmagoya bayan kakakin majalisar jihar Legas, Mudashiru Oabasa sun kaiwa tsohon kwamishinan sufuri na jihar, Kayode Opeifa farmaki gidansa.
Yayin da ake tsammanin ɓarkewar annobar korona a karo na uku, hukumar jami'ar Lagos, ta umarci ɗalibai su fice daga ɗakin kwanan su cikin gaggawa saboda COVID19
'Yan sanda sun kame wani mutum da ya ce sunansa Sarkin Hauka a jihar Legas a yayin da suke sintirin dare. Ya ce babu laifin da yayi aka kama shi haka kawai.
'Yan kasuwa uku ne aka gano sun rasa rayukansu sakamakon arangamar da ta auku tsakaninsu da jami'an rundunar sojin sama da 'yan daba a Legas, Daily Trust ta ce.
Babajide Sanwo-Olu, gwamnan jihar Legas a jihar Legas a ranar Litinin ya ceto matafiya daga gungun wasu mutane da suka kware wurin yi wa masu ababen hawa da mot
'Yan bangar siyasa a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, sun kashe wani dan siyasar Najeriya da aka fi sani da Ekpo yayin taron jam'iyyar All Progressives Congress.
Jihar Legas
Samu kari