Jihar Legas
Jami'an Yan sanda a Jihar Legas sun harba hayaƙi mai sa hawaye kan masu zanga-zangar June 12 da suka taru a wajen shakatawa na Gani Fawehinmi domin tarwatsa su.
Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatarwa 'yan Nigeria cewa gwamnatinsa a halin yanzu tana aikin daukan sabbin jamian yan sanda 10,000 don karfafa tsaron kasa.
A baya shugaba Buhari ya baiwa jami'an tsaron kasar nan umarni su harbe duk wand suka kama dauke da bindiga AK-47, yau ma shugaban ya sake jaddada dokar a Lagos
A yau Alhamis 10 ga watan Yuni ne Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi jihar Legas domin kaddamar da wasu ayyuka ciki har da katafaren layin dogo na Legas zuwa Ibad
A yau Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kai ziyara jihar Legas domin kaddamar da wasu ayyukan da gwamnatinsa ta cimma a yankin na Kudu maso Yammacin Najeriya.
Fusatattun jama'a sun bankawa wata mahaukaciya wuta a yankin Abule Ado dake jihar Legas a ranar Litinin, 'yan sanda suka tabbatar.Matar da aka kone an kama ta.
Wata tankar Dakon man fetur da direban ta ya kasa sarrafata ta faɗi kuma ta fashe a Lagos, mutanen dake yankin sun sha gudu sosai domin tseratar da rayuwar su.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu mutane 12 da suke kokarin kone ofishin 'yan sanda a wasu sassan jihar Legas biyo bayan rikici da ya barke yankuna biyu na jiha
Mazauna da masu wucewa yankina Oshodi sun tsaya cirko-cirko dake jihar Legas sakamakon mamaye yankin da sojoji suna yi kamar yadda jaridar Daily Trust tace.
Jihar Legas
Samu kari