Jihar Legas
Tsohon kwmaishinan sharia na jahar Legas kuma tsohon kusan jam'iyyar APC ta kasa ya ce nan ba da jimawa ba jam'iyyar APC zata tarwatse ta zama tarihi a Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara yaba wa kansa inda ya ce in baya ga ya sanya hannu, da yanzu ba a kammala ayyukan hanyoyin Legas zuwa Ibadan ba, da yanz
Ikeja, jihar Legas - Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya bayyana cewa Jagoran APC Asiwaju Bola Tinubu ya san matsalolin Najeriya kamar tafin hannunsa.
Tsohon mashawarcin tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu yana da shekaru 73 a duniya bayan yiwa kasa hidima sosai.
Wata mummunar gobara ta kama a harabar makarantar horar da lauyoyi ta Najeriya da ke Legas. An ce mutum biyar sun jikkata a wannan gobarar a jiya Laraba...
Abuja - Hukumar lissafin Najeriya watau NBS ta saki jerin jihohin Najeriya da akafi kira da waya da kuma amfani da yanar gizo a rubu'in karshe na shekarar 2021.
Wani.mutumi dake aiki a hukumar tattara haraji ta ƙasa FIRS ya yi garkuwa da uwar gidansa da kuma yayansa, ya bukaci a biya kuɗin da ya kashe kan su nan take.
Barnar da yan daba suka yi a layin dogo ya tilastawa jirgin kasa da ke zuwa Legas - Ibadan ya tsaya na dan wani lokaci a ranar Asabar, The Punch ta ruwaito. Fas
Geleta Ulfata na kasar Habasha ya zama zakarar gasar gudun famfalaki karo na bakwai wacce bankin Access ke daukan nauyi mai suna Access Bank Lagos City Marathon
Jihar Legas
Samu kari