Lafiya Uwar Jiki
Da dama daga cikin abubuwa da aka saba yi bayan cin abinci nada dadin aikatawa amma ya zama dole a guje su don kare lafiya. Masana sun ce aikata hakan nada illa
Warin baki cuta da ka iya kama kowa, sai dai ance babu wata cuta da ba a iya magance ta. Da yawa daga cikin mutane masu fama da warin baki, shiga cikin abokai k
Abincinka garkuwar ka: Abinci na taka muhimmiyar rawa ga jiki da lafiyar mutum. Cin abinci mai kyau da inganci na iya bawa jiki da lafiya kariya daga cututtuka
Shan shayi yana kara juriya ga ma su motsin jiki. Binciken masana ilimin kumiyya ya bayyana cewa, akwai sunadaran antioxidants a cikin shayi da suke sanya kuzar
Rake wani kara ne mai gabbai kuma cikin sa totuwa sai dai wannan totuwa ta kunshi ruwa wanda ake amfani da shi wajen samar da sukari a kamfaninnika daban-daban.
Binciken, wanda aka buga a mujallar Science Translational Medicine, ya bayyana cewa, za a iya gano ciwon daji a mafi yawan mutanen da ke dauke da ita a mama, ha
Bincike: Rudewa da kasalar kwakwalwa na damun 'yan Nigeria sama da mutane miliyan 7. Da akwai yiwuwar yawan masu fama da wannan matsala zai samu karuwa
Tafarnuwa ba ta tsaya wajen karin dandano ga abinci kadai ba, domin ta na da adadi na fa'idoji na magani a jikin dan Adam. A yau shafin NAIJ.com ya kawo muka mu
Akwai kusan kaso 30 na maiko a jikn kifaye, sai dai wannan kason yana banbanta ne daga kifi zuwa kifi. Mai na kifi yana kunshe da sunadaran vitamin A da vitamin
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari