Lafiya Uwar Jiki

Amfani shayi 6 ga jikin Dan Adam
Amfani shayi 6 ga jikin Dan Adam

Wasu kwararru a hukumar kula da gudanar da bincike akan cutar daji na kasa da kasa tare da babbar Kwalejin Landan sun gano mahimmancin da bakin shayi ke da shi.