Labarin Sojojin Najeriya
A hanyarsu ta zuwa Kampanin Doka ne suka tarar da jami’an Sojojin Najeriya, tare da wasu matasan garin Dokan inda suka yi artabu da yan bindigan, tare da karkashesu da dama kamar kiyashi, yayin da sauran suka tsere da raunuka daba
Kungiyar kare hakkin dan Adam na Amnesty International, ta ce sojojin Najeriya sun yi kunnen uwar shegu akan gargadin da aka musu na cewa Boko haram za su kowa wa yankin Dapchi hari sao'i kalilan gabannin a sace 'yan matan Dapchi.
Wani jami'in dan sanda mai tsare iyaka ta kamfanin man fetur ya diga dalma ta harsashin bindiga kan wani Soja a yankin Odimodi na karamar hukumar Burutu dake jihar Delta kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito a ranar Litinin.
"Bamu ankara sai ganin daruruwan matasa mu ka yi dauke da sanduna da makamai su na ihu "an fara", amma sai jagororin al'umma su ka tsaya kai da fata don ganin ba a samu barkewar rikicin ba ta hanyar tsawatar wa matasan kafin karas
Idris ya kafa kwamitin ko ta kwana karkashin ACP Mohammed Dankwara da zai tabbatar da dukkan jami'an 'yan sanda dake fadin kasar nan sun yi biyayya ga dokar yayin da ya bukaci kwamishinonin jihohi su kafa nasu kwamitocin. Sifeton
A wata sanarwa da hukumar ta fitar yau, Lahadi, a Abuja, dauke da sa hannun Mista Tony Opuiyo, ta ce rahotannin sirri da hukumar ta samu sun tabbatar da cewar Abbey ya yi safarar wasu bindigu daga Konduga tab jihar Borno zuwa jiha
Darektan yada labarai na hukumar sojin, Janar Texas Chukwu, ya bayyana cewar jami'an sojin sun fita aikin sintiri ne yayin da su ka yi kacibus da 'yan bindigar. 'Yan bindigar sun bude wuta a kan tawagar sojin kuma ba tare da jinki
Da sanadin wallafa ta shafin jaridar Sahara Reporters NAIJ.com ruwaito cewa 'yan ta'addan makiyaya na Fulani sun kashe dakarun soji hudu da safiyar ranar Larabar da ta gabata tare da da raunata dama a garin Miango na jihar Filato.
A ranar Alhamis din da ta gabata ne kasar Koriya ta Arewa ta yiwa Najeriya sabon albishir, na gudummawar taimakon dakarun sojin kasar wajen fafutikar su ta ganin karshen ta'addancin Boko Haram da ya yi kamari a yankin Arewa.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari