Labarin Sojojin Najeriya
Shugaban Jami’an ‘Yan Sanda Ibrahim Idris, ya mayar da Ali Janga a matsayinsa na kwamishinan ‘Yan Sanda na jihar Kogi. Mai magana da yawun hukumar ASP William Aya ne ya tabbatar da zancen. Aya ya bayyanawa kamfanin dillancin labar
A wata sanarwa da darektan hulda da jama'a na rundunar soji, Birgediya Janar Texas Chukwu, ya fitar ya ce basu azabtar da marigayin ba tare da bayyana cewar, hatta 'yan uwansa sun tabbatar da cewar yana fama da cutar farfadiya.
Kamar yadda Sahara Reporters ta ruwaito, kungiyar ta fitar da wani sanarwa inda tayi ikirarin cewa tsabar kudin da yan siyasar Najeriya suka rika karkatar daga cikin kasafin kudi tun daga 2003 ya tasanma $302bn ko kuma naira trili
Gwamnatin Najeriya tayi gargadi akan yadda har yanzu akwai kasashen duniya masu cigaba da ajiye makaman kare dangi wadanda akayi itifaki cewa barazana ce ga rayurwar al'ummar duniya baki daya. Najeriya ta fadin hakan ne a wata san
Kotun daukaka kara ta wanke daya daga cikin yaran tsohon shugaban kasar Libiya Muammar Gaddafi a kan zargin da ake masa na kisan dan was an kwallon kafa kafin rikicin daya barke a kasar a 2011 kamar yadda ma'aikatar shari'a na kas
An shirya wani hadin-gwiwa tsakanin manyan rundunar Sojoji da jami'an tsaro domin ganin bayan karshen tsageru da masu satar dabbobi da fashi da makami da garkuwa da mutane a Kaduna da Zamfara da Sokoto da ma Katsina.
NAIJ.com ta ruwaito Daraktan watsa labar na rundunar Sojan kasa, Texas Chukwu ne ya bayyana haka cikin wata sanawar da ya fitar, inda yace Sojoji sun bindige yan bindigan ne a yayin da suke sintiri a kauyen Dogon Dawa, hanyar Dama
Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Ogun ta bayyana cewa ta kama wani, Okwudili Okoro bisa ga laifin kashe yayansa da matar yayan. Hukumar tayi nasarar kama Okoro ne sakamakon rahoto da aka samu daga bakin wani Joseph Nwagu wanda ya kawo a
Hadakar Gwamnatin kasar Najeriya data kasar Turkiyya sunce zasu hada kai domin habaka ayyukan sojin kasashen, jaridar gwamnatin kasar Turkiyya ce ta rawaito rahoton inda kasashe ta nuna yanda kasashen biyu suka yi yarjejeniya akan
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari