Labarin Sojojin Najeriya
Hukumar Yan sandan Najeriya reshen jihar Legas ta bayyana sunayen jami'an sandan yaki da fashi da makami (SARS) wandanda rannan Litinin suka gurkame wani marubuci mazaunin Legas, Immanuel Ibe-Anyawu a bandakin banki na tsawon sa'o
Umaru, makiyayi, an kama shi da wata bindiga samfurin AK-47 mai lamba KO340119 da kuma zagaye goma na alburusai. Ya tabbatar wa da hukuma cewar ya fara garkuwa da mutane da mutane shekaru goma da suka wuce a garin Okene dake jihar
Mataimakin Daraktan watsa labaru na aikin Lafiya Dole, Kanal Onyeam Nwachukwu ya sanar da haka a ranar Talata 10 ga watan Afrilu, inda yace Sojojin sun kama Hassan ne a gari Kaltungo, a yayin wani aikin hadin gwiwa da jami’an huku
Hukumar sojin Najeriya ta ce ta kammala shirin bude sashen mata zalla domin inganta aiyukanta a ciki da kuma wajen kasar nan. Shugaban rundunar sojin ta kasa, Laftanal janar Tukur Yusuf Buratai, ya sanar da haka a yau yayin wani
Hukumar Sojin Saman Najeriya karkashin Operation Dole tare da Sojin saman kasar Nijar sunyi nasarar kai wata harin bama-bamai akan yan ta'addan Boko Haram da ke buya a yankin Aregu da Tumbun Rago da ke jihar Borno. An kai harin ne
'Yan bindigar da ake zargi masu garkuwa da mutane ne, sun fara sace wasu mutane bakwai da misalin karfe 7:45 sannan suka ajiye su gefen hanya. Marigayin, ya daka tsawa ga 'yan bindigar bayan isowar sa wurin bisa tunanin jami'an '
A wani yawon atisaye da rundunar sojin Najeriya ta bataliya 93 ta yi ranar Lahadi dinnan 8 ga watan Afilu, rundunar tayi nasarar kama wani dan leken asirin 'yan fashi, a lokacin da yake kokarin nuna wani wanda suke so su kashe a..
Jami'an Yan sanda a jihar Enugu sunyi nasarar cafke wani makiyayi dauke da bindiga kirar AK 47 a garin Ugbakwa a karamar hukumar Nkanu ta kudu da ke jihar. Anyi nasarar kama shi ne bayan mazauna yakin sun kai rahoto ofishin yan sa
Wasu sojojin kasar Amurka guda 12 da sukayi makonni shida a Najeriya suna bayar da sharwarwari da horo ga sojojin kasa na Najeriya a sansanin soji na Jaji da ke Kaduna sun bayyana irin yadda suka rayuwar da sukayi lokacin ziyarar.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari