Labarin Sojojin Najeriya
Addinin Islama dai ya baiwa mutane da yawa damammaki don addinin yay sauki gare su, sai dai a zamanin nan, tsatsauran ra'ayi ya sanya addinin yana gallazawa mabiansa da dokoki marasa kan-gado, wanda kan kori mutane kacokan daga...
An garkame Jonah Jang bisa zarginsa da aika laifuka 12 masu alaka da rashawa da karkatar da kudi N6.3 biliyan a lokacin da ya ke gwamnan jihar Filato. Sai dai a yau, an bayar da belin Jang bayan kotu ta bukaci ya gabatar da mutane
A ranar 29 ga watan Mayu, 1999, Obasanjo ya nada Mista Smith a matsayin shugaban rundunar ‘yan sanda na kasa (IGP) kafin daga baya yak ore shi a ranar 1 ga watan Fabrairu na shekarar 2002, bayan jami’an ‘yan sanda sun tsunduma yaj
Wani Tsohon Soja ya bayyana asalin ‘Yan ta’addan Boko Haram. Buba Marwa wanda yayi Gwamnan Borno a 92 ya fadi wannan wajen wata lacca. A laccar an yi kira ga Musulmai su taimakawa juna a lokacin wannan wata na Ramadan mai albarka.
Ya zuwa yanzu dai, babu alamar kashe-kashen zasu zo karshe, duk da cewa shekara guda cif-cif ta rage wa gwamantin da tayi alkawarin dawo da tsaro a fadin kasar nan. Suma kuma a baya lokacin basu gwamnati, 'yan APC, basu yi ma gwam
Shugaban kasan kuma ya yi magana kan yadda gwamnatocin baya ke samun mukuden kudade daga siyar da danyen man fetur amma a halin yanzu farashin ya fadi, shugaban ya yi juyayin yadda gwamnatocin bayan suka kasance cikin bashi a maim
A shekarar 2008, majalisar wakilai ta bayyana cewa $16 biliyan da gwamnatin Obasanjo ta kashe wajen ayyukan samar da wutan lantarki a matsayin babban asarar kuma ta ce rashin tsara kasafin kudi mai kyau da sa ido a kan aikin ne ya
Wasu tsagerun ‘yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kai wani farmaki jihar Benuwe tare da kasha wani jami’in tsaro na hukumar DSS tare da sace wasu biyu kamar yadda wasu majiya suka tabbatar wa da jaridar Premium Times afkuwa
Ga yadda garabasar take: Bene mai dakunan barci 4, Naira miliyan 81,502,526. Wanda ba Bene ba kuma Naira 50,418,707. Mai dakunan barci 3 kuma Naira miliyan 31,016,380. Mai dakunan barci biyu kuma, Naira miliyan 23,566,131
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari