Labarin Sojojin Najeriya
Hukumar ‘yan sanda a jihar Naija tayi nasarar cafke wasu matasa guda biyu da suka addabi mazauna yankin Sabon Mariga dake karamar hukumar Kafi da satar mutane domin neman kudin fansa. Jami’an ‘yan sanda dake aiki a ofishin hukumar
Wadanda aka yanke wa hukuncin sun aikata laifin ne a ranar 1 ga watan Yunin 2017 a kauyen Kadamun da ke karamar hukumar Demsa inda da gangan suka hada baki suka kaiwa makiyaya uku hari inda suka kashe guda daya, Adamu Buba kuma su
A jiya, Talata, 11 ga watan Yuni, dakarun sojin Najeriya tare da hadin gwuiwar sojojin jamhuriyar Kamaru suka yiwa wasu mayakan kungiyar Boko Haram kaca-kaca tare da kwato wasu makaman da kayan da mayakan ke amfani da su. Daga cik
Jami'an hukumar tsaro ta NSCDC reshen Jihar Neja sun kama wani matashi da ake zargi da watsa wa mahaifiyarsa tafasashen ruwa wanda hakan ya haifar mata ta munanan raunuka a jiki. Kwamandan hukumar na jihar, Mista Philip Ayuba ne y
Hukumar Yan sanda reshen Jihar Sakkwato ta tabbatar da rasuwar mutane takwas a wata rikici da ya barke tsakanin yan baranda da yan banga a jiya Litinin a karamar hukumar Isa da ke Jihar Sakkwato. Jami'ar hulda da jama'a na runduna
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kaakakin rundunar, Birgediya Texas Chukwu ne ya sanar da haka, inda yace Sojojin sun kashe yan bindigan ne a ranar Asabar, 9 ga watan Yuni, a yayin aikin tsaro na musamman mai taken ‘Operation idon rain
mutanen da aka ceto sun hada da Maza uku, Mata biyu da kananan yara guda uku, hakazalika Sojojin sun kwato wata mota kirar Golf, Tirela, akwatuna uku dauke da tufafi, bugu da kari yan bindigar sun saki wani babur sun tsere.
Wata jami'ar Yan sanda, Tomilola Adekunle ta bayyana wa al'umma wasu daga cikin maganganu marasa kyau da mutane kan fadi a kan aikin dan sanda. A wata hira da tayi da jaridar Punch, Tsaleliyar budurwar mai tatausan murya ta bayyan
Dakarun soji daga 1 Division a Kaduna sunyi nasarar halaka wasu yan bindiga 11 a ranar Alhamis yayin da suka kai simame a kasuwanin wasu kauyuka a jihar. A sanarwan da ya fitar ranar Asabar, kakakin hukumar, Brig. Janar Texas Chuk
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari