Labarin Sojojin Najeriya
Kakakin hukumar sojojin Najeriya, Mista Texas Chukwu ne ya tabbatar da afkuwar lamarin a wata sanarwa da ya bayar a yau Alhamis a babban birnin tarayya Abuja. Mr Chukwu ya ce lamarin ya faru ne a jiya yayin da wasu gungun yan fash
An gurfanar da wani mai aikin karrafa, Victor Nyaku, a gaban wata kotun Majistare da ke Ikeja a Legas bisa laifin yin sojan gona tare da yiwa wani dukka. Ana tuhumar Nyaku mai shekaru 47 da laifin gabatar da kansa a matsayin jami'
An haifi marigayi Cif Moshood Kashimawo Olawale Abiola ne a ranar 24 ga watan Augustan shekarar 1937 a garin Abeokuta kuma shine da na 23 a wajen mahaifinsa. Abiola ya fara sayar da itace sannan shi da wasu abokansa suka fara waka
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Ekiti, Mista Bello Ahmed, ya sanar da batun korar dan sandan daga aiki yayin wata hira da shi a wani shirin gidan Talabijin da aka nuna kai tsaye a Ado Ekiti, jiya. Kazalika, kwamishinan ya gargadi ‘y
A kalla jami'an 'Yan sanda 150 ne daga jihohin Kano, Jigawa da Katsina ke samun horo na musamman a kan sabbin dabarun yaki da ta'addanci da ake gudanarwa a jihar Kano. An zabo jami'an Yan sanda masu mukamin DSP zuwa CSP daga rundu
Sakatare Janar na kwamitin koli ta harkokin addinin musulunci na Najeriya (NSCIA), Farfesa Ishaq Oloyede ya yi korafi kan yadda wasu ke amfani da Leah Sharibu 'yar makarantar Dapchi da 'yan Boko Haram suke garkuwa da ita don cinma
Hukumar 'Yan sandan Najeriya ta fitar da sunayen wadanda su kayi nasarar cin jarrabawar tantancewa na farko da akayi, cikin mutane 37,000 da suka rubuta jarrabawar guda 5,253 kadai su kayi nasara. Hukumar Yan sandan ta umurci wand
Hukumar Yan sanda na jihar Neja sunyi ram da wani matashi dan shekara 19, Aliyu Basala Mohammed Yakutchi wanda ya sayar da kaninsa mai shekaru 6 ga wani mai suna Legbo da ke garin Afuwagi da ke karamar hukumar Mokwa wanda zai yi a
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, Hukumar Sojin Sama ta Najeriya ta bayyana adadin dakaru soji da dauka aiki a fadin kasar nan ta Najeriya cikin shekaru uku da suka gabata domin inganta harkokin ta.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari