Labarin Sojojin Najeriya
Hukumar kiwon lafiya ta duniya (World Health Organisation) a ranar litinin ta saka video game na dole a matsayin tabin hankali a takardar da ta fitar. Cibiyar kiwon lafiya ta duniya tace sabo da video game na cikin tabin hankali
Ofishin dillancin labarai na NAN, ya ruwaito cewa jihar zamfara a cikin jihohin arewa maso yamma tana fama da yan ta'adda a kwanakin nan inda ta'addancin ke kawo rashin daruruwan mutane, yana kuma korar mutane da yawa daga gidajen
Haka zalika, a ganawar da yayi da wasu yan gudun hijira da suka koma garinsu bayan kwashe shekaru da dama a karamar hukumar Guzamala, Buratai yace wannan shine mataki na farko na ganin dukkanin yan gudun hijira sun koma gida.
Dakarun rundunar Sojin kasa ta samu gagarumar nasara a wasu karanbatta da ta sha tsakaninta da wasu gungun yan bindiga daban daban a jihar Benuwe, inda aka yi dauki ba dadi, aka kai gwauro aka kai mari, kamar yadda NAIJ.com ta ruw
A ranar Alhamis ne, 14 ga watan yuni, 2018,mazauna birnin kano suka fito kwai da kwarkwata don tarar Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Young Progressive Party, farfesa Kingsley Moghalu a zagayen kasa da yake yi
Ta'addancin da Danta ke jagoranta itama ya shafe ta. Tana rayuwar ta a wani kauye ne a kusa dasu garinsu mai suna Babangida inda Boko Haram suka kawo hari, bata da wani zabi da ya wuce ta koma kauyen Shekau. Tace Almajirta ta tura
A wani harin da Amurka ta kai kan gidan shugaban 'yan Taliban bangaren PAkistan, bayan da ta shafe shekaru gommai tana nemansa ruwa a jallo, tayi nasarar kashe shi yana shirin fita sallar idi bayan gama azumin watan Ramadana...
A jiya Juma'a 15 ga watan Yuni ne Rundunar Sojin Sama na Operation Dole suka sami nasarar kai wata hari da tayi sanadiyyar halaka wasu yan Boko Haram a garuruwa Parisu da Takwala dake Jihar Borno. NAIJ.com ta gano cewa an kai sima
Bayan shaƙe wuyan Onye har sai da ta daina numfasawa, wannan yaran gida Raphael Jaja, ya kuma soke Yusuf har lahira yayin da yake bacci inda ya nade gawar sa cikin jaka kuma ya garzaya da ita wani daji ya banka mata wuta.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari