Labarin Sojojin Najeriya
A kalla mutane bakwai ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da wasu da dama suka tsira da munanan raunuka bayan sunyi gamu da mayakan kungiyar Boko Haram a kauyen Damboa da ke Borno a jiya Talata. Kamar yadda 'yan banga suka bayyana
Kwamandan hukumar na jihar, Mista Babangida Dutsinma, ya sanar da hakan a jiya, Talata, yayin wata ganawa da ya yi da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN). Ya kara da cewar, kafin hukumar su ta samu labarin abinda yak e faruwa
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito yan bindigan sun shirya wani tarko ne a daidai lokacin da Sojojin ke sintiri a a tsakanin kauyukan Umenger da Bakin korta, duk a cikin mazabar Mbadewem, a inda Sojoji biyu suka mutu, wasu kuma suka jikk
A yau, Talata, ne shugaba Buhari ya wuce garin Calabar, babban birini jihar Cross River, inda ya bude wani katafaren asibiti da rukunin gidaje 100 na sojin sama. Rahotanni sun bayyana cewar kafin wucewar sa zuwa garin na Calabar,
A cewar Terna Tyopev, kakakin hukumat Yan sanda na jihar Filato, an kone gidaje 50 da motocci biyu da kuma babura 15 a harin da makiyaya suka kai. An ruwaito cewa makiyayan sun kai hari ne a unguwanin Razat, Ruku, Nyarr, Kura da G
Kaakaki Muhammadu ya cigaba da fadin: ‘Mun gano makamai da suka hada da bindigar AK47 guda hudu, wayar salula kirar Motorola, alburusai, bindigun toka da wasu wayoyin hannu guda uku da na’aurar caja wayoyi....”
Yaron gidan wani babban matashin soja, Laftanal Abubakar Yusuf, ya hallaka shi da budurwar sa, Lorraine Onye, tare da dora laifin abinda ya aikata a kan bacin raid a damuwa. Yaron gidan, Raphael Jaja, ya shake budurwar Abubakar ha
Shugaban dai bai samu wani rauni ba. State TV ta bada rahoton cewa mataimakin shugaban kasa Kembo Mohadi ya samu rauni a kafa. Shi kuma na Ethiopia da bam ya fashe mutum daya ne ya rasu, a Najeriya dai babu abin da ya faru ya zuwa
Fitaccen marubucin nan na Najeriya , Farfesa Wole Soyinka ya bayyana tsohon Shugaban kasar, Cif Olusegun Obasanjo a matsayin shugaban da yafi kasancewa munafiki a duk tarihin kasar, ya kuma dau alwashin yi masa tonon silili a rana
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari