Labarin Sojojin Najeriya
A lokutan da iyali suka dauki ciki, akan dauka shine nan soyayya ta qare sai tsir da yau, laulayi da kara qiba, amma a likitanci abiin ba haka bane, don kuwa ana son ma'aurata su qara dankon soyayya a wannan lokaci
Mutum daya ya rasu, wasu 20 kuma sun sami munanan raunuka a wata hatsarin mota da ta faru da motocin tawagar ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung a jihar Gombe. Cikin wandanda suka jikkata har da shugaban rikon kwarya na maj
Darcy Zotter, jakadiyar ofis daga Amurka, ta zo kasar nan a 2016, wadda ke shirin ritaya bayan aikin shekaru 25 na jakadanci a duniiya, ta yaba da irin al'adun kasar nan da ta taras da ma yadd rayuwar Afirka da Najeriya ke burge..
Lauyanta, Barrister Junaidu Aminu, ya karanto jawabinta kamar haka: "Ya mai shari'a, na gaji da auren mijina da aka daura mana a 2010, kuma shirye nake na biya shi N50,000 saboda bazan iya biyaa masa bukatunsa ba a matsayina na ma
A daren ranar Laraba ne wasu 'yan bindiga da ba'a san ko su wanene ba suka harbe babban limamin garin Bachi dake karamar hukumar Riyom na jihar Filato. Marigayi Alhaji Abdullahi Abubakar ba boyeye bane a jihar musamman yadda ya yi
Rikici ta barke a kotun majisatre dake Ngor a karamar hukumar Ngor ta jihar Imo a ranar Talata bayan wasu 'yan sanda sun kutsa cikin kotun inda suka yiwa alkaliyar kotun, Ngozi Onyenemezu duka saboda wai ta saki wasu da ake zargi
Sai bayan an yaga jam'iyya ne ake iya samun wadanda zasu barta daga cikin 'yan majalisu, kamar yadda yake a tsarin mulkin kasar nan. Kuma dama hakan ne ya bada damar sauyin shekar wasu daga cikinsu a zagayen zabukan 2015
Fadar shugaban kasa tayi kaca-kaca da wasu dattawan Arewa da wasu kungiyoyi da suka fitar da wata sanarwa inda su kayi ikirarin cewa shugaba Muhammadu Buhari baya daukan matakan da suka dace game da harkar tsaro a kasar. Fadar shu
Babban mataimakin shugaban kasa na musamman akan yada labarai, Mista Laolu Akande ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Alhamis. Akande ya bayyana cewa akwai mutane 200,000 dake amfana da shirin, mutane 500,000 ne zai zama
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari