Kilo hudu na qara saboda dadin abincin Najeriya - Ambasadar Amurka

Kilo hudu na qara saboda dadin abincin Najeriya - Ambasadar Amurka

- Jakadiyar Amurka ta yaba da al'adun Najeriya

- Tace abicin Najeriya akwai zaqi da dadi

- Cewarta tun tana baya-baya har ta rungumi kilo

Kilo hudu na qara saboda dadin abincin Najeriya - Ambasadar Amurka

Kilo hudu na qara saboda dadin abincin Najeriya - Ambasadar Amurka

Darcy Zotter, jakadiyar ofis daga Amurka, ta zo kasar nan a 2016, wadda ke shirin ritaya bayan aikin shekaru 25 na jakadanci a duniiya, ta yaba da irin al'adun kasar nan da ta taras da ma yadd rayuwar Afirka da Najeriya ke burge ta.

A cewarta, a da tana tsoron abinci musamman mai yaji, amma yanzu har taiba ta tara saboda irin kayan kabaki da take warba a ko'ina a kasar nan.

Ko a baya ma dai, ansha jin ana cece-kuce kan wai wacce daffa-duka ce tafi dadi a duniya.

DUBA WANNAN: Zata mayar da sadaki don a raba auren shekaru 8

An dai tabbatar abincin Afirka na da dadi, ammma jau muke zabga maggi da kayan kamshi.

Dafa dukar Najeriya tafi ta ko'ina dadi har Indiya.

Yanzu dai akadiya tace zata yi missin abincin Najeriya in ta bar Afirka.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel