Labarin Sojojin Najeriya
A ranar Talatar nan ne Shugaban sojojin Najeriya, Lt. Gen Tukur Buratai yayi alkawarin kawo karshen rashin tsaron dake addabar jihar zamfara da Birnin Gwari. Buratai yayi wannan alkawarin ne yayin da yake zantawa da manema labarai
Rundunar soji dake aikin mayar da martani cikin gaggawa (Quick Response Force) tayi nasarar cafke wasu 'yan fashi da makami a Felele dake kan hanyar Lokoja zuwa Okene. 'Yan fashin sun yi basaja cikin kakin sojoji domin yaudarar ma
Wata yarinya mai shekaru 15, Zainab Mohammed ta gudo daga sansanin mayakan kungiyar yan ta’adda na Boko Haram bayan shafe tsawon lokaci a hannunsu, inda ta fada hannun Dakarun Sojojin Najeriya, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Gwamnatin tarayya ta hada wata runduna mai dauke da jami’an tsaro 1,000 da zasu tafi jihar Zamfara domin yaki da ‘yan bindigar da suka addabi sassan jihar. Kakakin shugaban kasa, Garba Shehu, ya sanar da hakan a yau, Lahadi, tare
Rundunar dakarun sojin Najeriya ta Ofireshon lafiya Dole dake aikin tabbatar da zaman lafiya a yankin arewa maso gabas sun kashe mayakan kungiyar Boko Haram 16 tare da kwato wasu motocin yaki da bindigogi. An yi artabu ne tsakanin
A jiya Juma'a ne wasu 'yan fashi da makami suka kashe wata budurwa mai suna Njoku Uchechi a wata fashi da su kayi kusa da Diamond Bank dake Suru-Alaba dake Legas. 'Yan fashin sun tare ta bayan ta fito daga bankin sannan suka harbe
Jami'an hukumar 'yan sandan kiyaye fashi da makami (FSARS), suny nasarar cafke tsohon direban wani Attajiri a Legas mai suna Utchay Odims a yayin da ya taho gidan tsohon mai gidansa domin yi masa fashi. Lamarin ya afku ne a gida m
A dubawar da manema labarai sukayi wa wanda ake zargin da kuma sauran masu laifi a shelkwatar yan sandan jihar dake birnin Kebbi, kwamishinan yan sandan jihar, Kabiru Ibrahim yace wanda ake zargin ya dade yana sace motoci yan gudu
A yau Juma'a, Hukumar Sojin Najeriya ta sanar da wasu manyan sauye-sauye da tayi wa manyan kwamandojin ta da ma wasu ma'aikatan. Sabbin canjin da akayi ya shafi Kwamandan Operation Lafiya Dole dake Arewa maso Gabashin Najeriya da
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari