Labarin Sojojin Najeriya
Hukumar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kashe a kalla makisan makiyaya 21 a jihohin Benue da Nasarawa cikin makonni kadan da suka wuce. Punch ta wallafa cewa kwamandan Operation Whirl Stroke, Manjo Janar Adeyemi Yekini ne ya ba
Sakamakon matsalar tsaro da ta dabaibaye jihar Zamfara, musamman hare haren yan bindiga dadi, kiyasi ya nuna akalla mutane dubu uku ne suka rasa ransu, tare da asarar dukiya ta naira biliyan goma sha bakwai lamarin ya haifar.
An gano gawar yara biyu a cikin wata kududufi da ke unguwar Gure ta karamar hukumar Baruten a jihar Kwara kwana daya bayan iyayen yaran sun sanar da cewa yaransu sun bata. Punch ta ruwaito cewa an gano cewa kududufin yana da nisa
Rundunar ta daya ta Sojan kasan Najeriya dake jihar Kaduna tace mayakanta sun bindige wasu yan bindiga guda biyar har lahira a yayin wata musayar wuta da suka dade suna fafatawa a tsakaninsu a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar
“Bincikenmu ya nuna akwai kayan Sojoji a cikin sundukin da suka hada da wando da rigan Kaki guda 620, kanaan riguna yan ciki na Soja guda 10,100 sai kuma takalman Sojoji kafa 512, wanda hakan haramun ne a Najeriya bisa dokokin huk
Kwamishinan 'yan sandan jihar Legas, Imohimi Edgal, ya ce an sallami jami'an hukumar shida saboda samunsa da aikata wasu manyan laifuka, yayin da aka rage ma wasu shida mukaminsu. Edgal ya ce a tsakanin watan Janairu zuwa Yulin sh
Marigayin ya baro aikinsa daga ma'aikatan ilimi na jihar Filato a shekarar 1989 ya fara a aiki a matsayin Superintendent a hukumar gidajen yari har ya kai matsayin mataimakin shugaban hukumar. Ya yi murabus a watan Fabrairun 2016
Rundunar sojin saman Najeriya wacce ake yiwa inkiya da 'Operation Diran Mikiya' ta bayyana cewa sun samu nasarar kashe wasu 'yan ta'adda masu yawan gaske a dajin Sububu, Birnin Magaji da kuma dajin Rugu dake cikin jihar Zamfara...
Wani hafsan Soja da abin ya faru a gabansa ya bayyana cewa sauran manyan Sojoji ne suka shawarci babban kwamandan Sojan ta runduna ta bakwai, Bulami Biu da kada ya kuskura ya shiga filin nan saboda komai zai iya faruwa.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari