Labarin Sojojin Najeriya
Da sanadin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, an tabbatar da salwantar rayuwar wani sojan kasa yayin da wasu 'yan tadda rike da bindigu suka samu nasarar yin garkuwa da wata Matashiya, Hafsat Gambo, mai shekaru 21 a duniya.
Hakazalika kasar Egypt tazo ta uku da dala biliyan 78,Algeria da dala biliyan 66,Libya da dala biliyan 65,Botswana da dala biliyan 22.675, Ghana da dala biliyan 20.458,Morocco da dala biliyan 18,Ivory Coast da dala biliyan 11 sai
Gwamnatin Najeriya dai, bayan samun labarin, tace a dawo mata da duk birran da aka tabbatar na kasar ta ne da aka sace, bayan da BBC ta fasa labarin rahoton. Ana sayar da birran akalla $12,000 watau kusan N4.3m a kasashen waje
Shugaban kasar ya bukaci amincewar majalisar akan Naira biliyan 346 domin kasafin kudin kamashon cigaban Niger Delta na 2018. Bayanin tsarin kasafin kudin ya nuna Naira biliyan 313.883 za'ayi amfani dasu gurin manyan aiyuka, Naira
Daga karshe rundunar Sojan kasa ta bakin Kaakakinta, Birgediya Texas Chukwu ta nemi jama’a da su tabbata sun bata muhimman bayanai game da duk wani abinda suka sani da ya shafi ayyukan Boko Haram don bata damar gamawa da su.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya sanya fusatattun matasa rufe hanyoyin da suka ratsa ta unguwar tare da banka ma tayoyi wuta don nuna bacin ransu ga kisan da Sojan yayi tare da caka ma jami’in Dansanda wuka.
Ga abin da wasikar ta kumsa wanda bayan sallama ga shugaban, ta zayyana zunubai da wai Shehu Sani yayi ga shugaba Buhari a shekarun nan hu babu kadan: Dawajewa; babu tabbaciin ko gwamnan ya rubuta hakan, sai munji daga bakinsa nan
Za ku ji cewa babbar jami'ar nan mai horas da dakarun soji ta Najeriya watau NDA, Nigeria Defence Academy, ta yiwa Muhammad Indimi babban karamaci na Digirin Digirgir watau Digiri na uku yayin bikin yaye dalibanta a jihar Kaduna.
Sojojin da aka yanke ma wannan hukunci akwai Sajan Aliyu Hassan da kofur Bello Nasiru, kamar yadda kaakakin rundunar Sojan kasa, Brigediya Texas Chukwu ya sanar, inda yace shugaban kotun, Birgediya Olusegun Adesina ne ya yanke wan
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari