Labarin Sojojin Najeriya
Mataimakin registrar din makarantar, Abdullahi Abdullahi ya karyata jita jitan da ke yaduwa a shafukan sada zumunta na cewa dalibai 7 ne suka rasa rayukansu. Amma ya jaddada cewa an kashe dalibi daya, biyu kuma sun samu raunuka..
Uwargidan shugaban kasar Najeriya, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta kai ziyarar ta'aziyya ga iyayen matukin jirgin Sojin Saman Najeriya, Baba-Ari da ya rasu sakamakon hatsarin jirgin da ya yi a ranar Lahadi, 30 ga watan Satumba a
Hukumar Sojin Najeriya ta sake gano wadansu kayayakin Manjo Janar Idris Alkali bayan an gano motarsa a wani kududfi mai zurfi a Jos, babban birnin Jihar Plateau. A wata sako da wani Idris Ahmed Ahmed ya wallafa a shafinsa na Faceb
Mun samu cewa a ranar yau ta Asabar ne shugaban hafsin sojin sama na Najeriya, Air Marshal Sadique Baba Abubakar, ya kai ziyarar mika ta'aziyya ga Mahaifan Muhammad Bello Baba-Ari, sojan saman nan da ajali ya katsewa hanzari.
A wasikar da ya sanya hannu da kansa, Shugaban Najeriya ya taya kasar ta Sin murna, inda ya yaba da yadda take fada da kwarapshan, da kuma yadda ta fiddo da jama'arta da yawa daga qangin talauci wanda a baya yasa yunwa kashe miliy
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole, ya bayyana yanda jam'iyyar ta ke zargin ministan harkokin mata, Hajiya Jumai Alhassan, da cin amanar jam'iyyar ta bayan fage, misalta da yar jam'iyyar APC da rana kuma yar PDP da
Asirinsu ya tonu ne a ranar Talata bayan 'yan sandan sun sami labarin cewa an hangi 'yan fashin a Mowe. Yan sandan ba suyi wata-wata ba wajen garzayawa unguwar inda suka damke daya daga cikin yan fashin sanye da kayan sojoji.
Tashoshin dake samar da wutar lantarki wadanda aka kafa tun lokacin Obasanjo, wanda ake kira GenCos karkashin shirin NIPP, yanzu dai sun sanar da cewa wutar lantarki tayi kasa warwas, inda daga Megawatt 5,222 da ake iya samar wa
Zababben sakataren kungiyar DAPPMA, Mista Olufemi Adewole ya bukaci gwamnati da ta rage hanyoyin da kudin zasu bi kafin su iso musu, gani da cewa bashin ya kawo rasa aiyukan mutane da dama a masana'antar mai da iskar gas...
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari