Siyasar Kabilanci: Buhari sam bai shirya hada kan 'yan Najeriya ba - Sanata Umeh

Siyasar Kabilanci: Buhari sam bai shirya hada kan 'yan Najeriya ba - Sanata Umeh

- Ana yawan zargin shugaba Buhari da kabilanci

- Yayi manyan ayyuka a yankunan kudu fiye ma da na arewa

- Ya taba cewa ba zai yi wa wadanda basu zabe shi aiki ba

Siyasar Kabilanci: Buhari sam bai shirya hada kan 'yan Najeriya ba - Sanata Umeh
Siyasar Kabilanci: Buhari sam bai shirya hada kan 'yan Najeriya ba - Sanata Umeh
Asali: Twitter

Siyasar Najeriya dai, sai wanda ya iya ta, mazan jiya, wadanda suka ga yakin basasa, ko ma suka yi yakin da kansu, basu fiye warkewa daga kiyayya ko rashin yarda da kyamar wasu kabilun ba, wannan yasa har yanzu kabilun Najeriya basu son juna.

Sanata Umeh, ya fidda moshan ne a zauren majalisar dattijai, don majalisa ta tilasta wa shugaba Buhari sanya wakilin kabilar Ibo a manyan mukaman tsaro, wadanda har yanzu shugaban bai sanya su ba.

DUBA WANNAN: Sarki Salman na iya sauke dansa daga Yarima

Daga cikin kujerun, akwai na tsaron kasa, da na hukumar boye ta leken asiri, kwamitoci da suke bukatar ace kowacce kabila tana cikinsu.

Ana yawan zargin kabilar Io da son ballewa daga Najeriya su kafa kasar Bayafara, duk da dai a fili, ba aji ko manyansu ma suna son wannan ballewa ba.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng