Neman gawar Janar Alkali: Soji sun sami kabari maras zurfi a kusa da Jos

Neman gawar Janar Alkali: Soji sun sami kabari maras zurfi a kusa da Jos

- An samu gawar da watakil ta General Idris Alkali ce a wani rami mara zurfi

- An kai wani hari ne a watan Satumba inda aka kashe mutane 11

- An tare tsohon sojan ne akan hanyar sa ta zuwa Bauchi

Neman gawar Janar Alkali: Soji sun sami kabari maras zurfi a kusa da Jos
Neman gawar Janar Alkali: Soji sun sami kabari maras zurfi a kusa da Jos
Asali: Twitter

Sojojin Nageriya sun samu gano gawar tsohon soja mai suna Major General Idris Alkali.

Major General Benson Akinroluyi ne ya bayyana haka ne a ranar Juma'a a jahar Plateau.

Yace "an kashe General Alkali ne sannan aka jefashi cikin wani rami mara zurfi a wata unguwa da akafi sani da "No man's land" a cikin Jos.

Neman gawar Janar Alkali: Soji sun sami kabari maras zurfi a kusa da Jos
Neman gawar Janar Alkali: Soji sun sami kabari maras zurfi a kusa da Jos
Asali: Twitter

A 2 ga watan Satumba ne da misalin 8:00 na dare wasu yan bindiga suka kai farmaki.

A sanadiyyar harin mutane 11 sun rasa rayukansu wasu kuma sunji raunuka.

Yayin da mutanen yankin da aka kaiwa farmaki suka tada bore a safiyar 3 ga watan na Satumba.

DUBA WANNAN: Sarki Salman zai iya sauke Yarima bin Salman daga mai-jiran Gado

A daidai wannan lokacin ne General Alkali yake kan hanyar sa ta zuwa Bauchi daga Abuja inda ya biyo ta cikin Jos din.

Sun tare shi inda suka kashe shi suka kwashe wayoyin sa,kudi da wasu muhimman abubuwa sannan suka tura motar tashi cikin ruwa.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng