Wani babban kamfanin Turawa zai samar da ayyukan yi ta hanyar haqo ma'adinai karkashinn wasu jihohi

Wani babban kamfanin Turawa zai samar da ayyukan yi ta hanyar haqo ma'adinai karkashinn wasu jihohi

Wani kamfanin kasar Australia na shirin fara hakar Lead da Zinc a jihohin Nasarawa da Bauchi

- Hakan zai samar da damammaki a bangarorin

- Najeriya na da albarkatun kasa kala kala kuma mafi inganci a duniya

Wani babban kamfanin Turawa zai samar da ayyukan yi ta hanyar haqo ma'adinai karkashinn wasu jihohi
Wani babban kamfanin Turawa zai samar da ayyukan yi ta hanyar haqo ma'adinai karkashinn wasu jihohi
Asali: Facebook

Wani kamfanin kasar Australia na hakar ma'adanai na shirin fara hakar ma'adanan Lead da Zinc a jihohin Bauchi da Nasarawa inji karamin ministan habaka haki da karafa, Abubakar Bwari.

Wani babban kamfanin Turawa zai samar da ayyukan yi ta hanyar haqo ma'adinai karkashinn wasu jihohi
Wani babban kamfanin Turawa zai samar da ayyukan yi ta hanyar haqo ma'adinai karkashinn wasu jihohi
Asali: Facebook

Ya bayyana hakan ne a ranar litinin a taron hannun jarin Canada da Najeriya da akayi a Abuja.

Ya kara bayyana cewa sakamakon hakan zai kawo damammaki a bangaren domin a halin yanzu sun shirya tsafe don fara hakar.

DUBA WANNAN: An kawo karshen rigimar da 'yan Najeriya keyi da na Ghana kan shinkafa dafa-duka

Kamar yadda masu kiyasi da yawa suka tabbatar, Najeriya kasa ce mai kunshe da albarkatun ma'adanai kuma mafi inganci a duniya.

Ya tabbatarwa sa kasar Canada cewa sauki ya samu yanzu ta fannin kasuwancin hakar ma'adanai saboda akwai tabbacin tsaro.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel