Kimiyya: An sake gano wata makekiyar duniya kusa da wata rana mai kama da ranar mu a sama

Kimiyya: An sake gano wata makekiyar duniya kusa da wata rana mai kama da ranar mu a sama

- Masu binciken sararin samaniya sun gano wata duniya

- Ita dai duniyar tayi kusan ukun tamu duniyar

- Tauraruwar Barnard tana da hasken kusan kashi 3 cikin dari na rana

Kimiyya: An sake gano wata makekiyar duniya kusa da wata rana mai kama da ranar mu a sama
Kimiyya: An sake gano wata makekiyar duniya kusa da wata rana mai kama da ranar mu a sama
Asali: Facebook

Masu binciken sararin samaniya sun binciko wata duniya mai kusanci da rana.

Duniyoyi irin haka sune dama ake nema don duba alamin rayuwa a sauran duniyoyi, ta hanyar amfani da abin hangen nesa.

Girman duniyar ya kai ukun duniyar da muke ciki, wanda hakan yasa aka sanya sabuwar duniyar a cikin duniyoyi masu girma.

Tana zagaye tauraruwar Barnard ne, wacce take da nisan shekaru shida da duniyar mu. DUBA WANNAN: Buhari yayi shagube ga Atiku kan re-structuring

Tauraruwar Barnard na da hasken kashi uku na rana.

Duniyar tana da wani abun mamaki, tana zagaye Tauraruwar Barnard ne so daya a cikin kwanaki 233.

Duk da dai ba wannan bane lokaci na farko da aka fara fadin cewa akwai wata duniya dake zagaye tauraruwar Barnard ba, amma yanzu ne aka samo bayanai akan duniyar.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel