Yadda Kwastam suka kama makamai da muggan kwayoyi da aka shigo dasu
- Custom sun kama wata babbar mota dauke da makamai
- Motar tana hannun hukuma a halin yanzu
- An samu hodar iblis a cikin motar

Asali: Depositphotos
Hukumar Custom ta kasa, ta kama wata babbar mota shake da haramtattun kaya.
An samu nasarar kama wannan mota ne a jihar Imo,motar bata dauke da wata alama ta rijista face wani rubutu da akayi "Gini ka chukwu".

Asali: UGC
DUBA WANNAN: MTN zata fara harkar banki a waya
An samu alburusai 4,375, fakiti na hodar iblis 1,160, da kuma Tramadol sama da 300 wadanda basa dauke da shaidar hukumar NAFDAC.
An kama motar a halin yanzu tare da wadanda ake zargi mutum Uku wadanda za'a gurfanar a gaban kotu a ranar Laraba.Cewa comptroller Kayode Olusemire.
Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng
Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng