Hadarin 'yar tsana ga kananan yara - Sabon bincike ya nuna da matsala
- Kwararru sun bayyana cewa kayan wasa wadanda aka taba amfani dasu suna da hatsari
- Anyi kira ga iyaye dasu guji bawa yara abun wasan da zasu iya sakawa a baki
- Bawai wadanda aka taba amfani dasu kadai ne suke da hatsari ba harda sabbabin ma suna da hatsari

Asali: Depositphotos
Mafi yawan makaratu da iyaye sunfi gane su sayawa yara kayan wasan da aka taba amfani dasu sama da su sayi sabo.
Amma kwararru sunyi kira ga iyaye dasu guji bawa yara irin wadannan kayan wasan saboda suna dauke da sinadarai masu karfi.
DUBA WANNAN: Makaman da Kwastam suka kamo
Sannan sunyi kira ga iyaye dasu guji bawa yara abun wasan da zasu iya sanya shi a baki.
Dr Olubayo Akinosun shugaban sashin sinadarin kimiyya na jami'ar Ibadan yace ba iya kayan wasan da aka taba amfani dasu ne suke da hatsari ba suma sababbin suna da hatsari duba da sinadaran dake cikin su.
Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng
Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng