Labarin Sojojin Najeriya
A yau, Litinin, ne dakarun sojin Najeriya su ka yi nasarar tarwatsa wata 'yar kunar bakin wake dake dauke da jigidar bama-bamai a jikinta. Sojojin sun yi nasarar tarwatsa yarinyar ne yayin a garin Gulak a hanyarta ta zuwa kauyen
A wannan cigaban, tabbatar da kasafin kudin Najeriya na 2018 zai iya samun tangarda in har faduwar ta cigaba, inji tsohon shugaban kungiyar tattalin arzikin wuta na Najeriya, Farfesa Adeola Adenikinju, wanda ya sanar da majiyar mu
Watanni Shida kacal suka rage wa mulkin, amma har yanzu jihohi 10 basu amfana daga ciyarwar ba. Daga Naira biliyan 336 na ciyar da yara miliyan 24 na makarantun gwamnati, Naira biliyan 651 ce kacal ta fito wacce take iya ciyar da
Majiyarmu, tace, "a safiyar jiya misalin 10:00am sun mana kwanton bauna, sun kuma sake kame mana mutane, sun kuma kwace motocin yaki na igwa da manyan bindigogi, amma munyi nasarar kwaso gawarwaki shuda daga wadanda muka je debowa
A shekara ta 2016 Benin ta nemi Faransa data dawo mata da Ababan tarihin ta wanda ya hada da gumaka, zanuka da kuma abubuwan da ta sassaka.Wanda a wancan lokacin shugaban kasar yaki amincewa da wannan bukata a watan Nuwamba na ..
Mai magana da yawun hukumar Bisi Kazeem yace ba wani abun tur bane idan an amincewa hukumar daukar makamai duba da cewa sun daura damarar yaki ga masu son karya doka. A shekara ta 2016 ma'aikatan hukumar sun rasa rayukan su a dali
Hedkwatar hukumar tsaro ta kasa ta bayyana cewar yanzu haka dukkan jama'ar da rikicin makiyaya ya shafa a jihar Benuwe sun koma gidajensu bayan ganin bayan 'yan ta'addar makiyaya da su ka addabi sassan jihar. John Agim, darektan y
Wasu sojojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram sun saki faifan bidiyo suna zargin cewa rashin ingantatun makamai da basu dashi ya janyo mutuwar 'yan uwansu da dama a harin da aka kai a sansanin soji da ke Metele a Borno. Sun ce du
Shugaban shirin ya yi kira da sauran mayakan Boko Haram da ke cikin daji da su fito su ajiye makamansu su mika wuya ga Hukumar Sojin Najeriya domin su ma a basu horon sauya tunanin sannan su koma garuruwansu. Manjo Janar Shafa ya
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari