Yadda musulmi da Kirista zasu zauna lafiya da juna - Sultan

Yadda musulmi da Kirista zasu zauna lafiya da juna - Sultan

- Yakamata musulmi da kirista so zauna lafiya

- Shuwagabannin addinai suna da damar sanya fahimtar juna a tsakanin mutane masu mabambantan addini

- Ya bayyana bacin ransa akan yanda akayi watsi da lamarin tarihi a bangaren zabarshi a bangaren karatu

Yadda musulmi da Kirista zasu zauna lafiya da juna - Sultan
Yadda musulmi da Kirista zasu zauna lafiya da juna - Sultan
Asali: Twitter

A ranar Litinin Sultan din Sokoto Sa'ad Abubakar ||| ya shawarci malaman addini dasu kirkiro wasu dabaru da zasu samar da zaman lafiya tsakanin musulmai da kiristoci.

Mr Abubakar ya bayyana haka ne a wani taro da jami'ar jihar Nassarawa ta hada.

Yace shuwagabannin addinai suna da damar kawo wasu abubuwa da zasu sanya a samu karin fahimtar juna a tsakanin masu banbancin addinai.

Sa'ad Abubakar ya wakilci sarkin jihar Keffi Shehu Yamusa ||| a wajen taron.

DUBA WANNAN: Za'a baiwa Ro-Safti makamai

Sannan ya kara da bayyana bacin ransa akan yanda akayi watsi da karantar zabar bangaren tarihi a kasar nan.

A yayin da Vice Chancellor na jami'ar yake tofa albarkacin bakin sa yace " rashin kyakkyawan Shugabanci shine ya janyo talauci da rashin tsaro".

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng