Kasar Faransa zata dawo da ababen tarihi da ta kwasa daga nahiyar Afirka

Kasar Faransa zata dawo da ababen tarihi da ta kwasa daga nahiyar Afirka

- Kasar Faransa zata dawowa da Jahuriyar Benin kayan tarihin ta

- Kasar Faransa ta kwace kayan ne a wani yaki da akayi a shekara ta 1892

- A shekara ta 2016 Benin ta nemi Faransa data dawo mata da kayayyakin ta.

Kasar Faransa zata dawo da ababen tarihi da ta kwasa daga nahiyar Afirka
Kasar Faransa zata dawo da ababen tarihi da ta kwasa daga nahiyar Afirka
Asali: Twitter

A ranar Juma'a ne shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya amince da maidawa jamhuriyar Benin kayan tarihin ta ba tare da wani jinkiri ba.

Kasar Faransa zata dawo da ababen tarihi da ta kwasa daga nahiyar Afirka
Kasar Faransa zata dawo da ababen tarihi da ta kwasa daga nahiyar Afirka
Asali: Facebook

Wannan batu zai sanya tsofaffin masu mulkin mallaka a matsin lamba akan kasashen Afurika kayan su da aka kwace.

Macron ya amince zai maida ababan tarihi 26 wanda ya hada da gumaka,kasar Faransa ta kwace wadannan kayane a lokacin wani yaki a shekara ta 1892.

DUBA WANNAN: Ko kun kula, Jonathan bayyi zancen kudin makaman Dasuki a littafin sa ba sam-sam?

A shekara ta 2016 Benin ta nemi Faransa data dawo mata da Ababan tarihin ta wanda ya hada da gumaka,zanuka da kuma abubuwan da ta sassaka.

Wanda a wancan lokacin shugaban kasar yaki amincewa da wannan bukata a watan Nuwamba na shekara ta 2016.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng