Labarin Sojojin Najeriya
Dama dai ya kamata kowacce jiha ta iya sama wa kanta kudade, maimakon wai ace sai gwamnatin Tarayya ta aiko sannan za'a yi albashi da ayyuka. Shekaru kusan 30 da kirkirar jihohin, amma har yanzu gwamnatin Tarayya ke basu nono, ta
A sanarwar da ta fitar ranar Juma'a, kakakin 'yan sandan jihar, Cordelia Nwawe ta shaidawa majiyar Legit.ng cewa kwamishinan 'yan sanda, Murtala Mani da mataimakinsa, Baba Isa sun tafi garin Tangaza a ranar Juma'a domin gano abind
A ranar 29 ga watan Nuwamba 2018 ne aka fara gudanar da bikin fitacciyar jarumar fina finan India wato Priyanka Chopra. Priyanka Chopra zata angwance da angonta Nick Jonas wanda yake mawaki ne a kasar Amurka. Bikin dai zai fara ka
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jihar tana biyan ma'aikata naira biliyan 9.6 a duk wata. Ganduje ya bayyana haka ne a yayin taron ma'aikatan kananan hukumomi 44 karkashin NLC wanda ya gudana a Mambayya
"Sun tilastawa kowanne gida da ke da shanu ko raguna haraji. Masu shanu suna biyan N500 yayin da masu raguna kuma suna biyan N200. "Suna kama duk wani makiyayi da ya shigo kiwo a gonaki, sannan su ci su tara kuma su rike kudaden.
A wani rahoton da aka saki ranar juma'a, kwanaki ne suka rage taron kungiyar masana yanayi na duniya ya nuna cewa shekaru 20 mafi dumi sun kasance ne a shekaru 22 da suka gabata kuma 2018 itace shekara ta hudu mafi dumi da aka yi
Yansandan jahar Gombe sun kama wani jami’in Soja mai suna Ojobo Sunday, karamin Soja dake aiki da runduna ta 301 dake garin Gombe da laifin aikata fashi da makami. Sojan ya dauki dan achaba mai suna Abubakar Garba akan ya kaishi k
"Muna son US ta zama ba mai bin bangare daya ba kada ta sanya wa mutane tunanin cewa ta aminta da Atiku. Kada US ta nuna tana goyon bayan wani dan takara akan wani", inji shi, a yayin da shi kuma Atikun ke kaddamar da kamfensa na
Da aka tambayi hukumomin kasar Sin, sai suka ce, ai duk wanda ba zai iya zama da sauran jama'a ba, sai dai ya kira su da kalaman Dhimmi, ko kaskantattu, ya kuma ce jininsu ya halasta, saboda basu bi addinin ko akidar ba, to lallai
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari