An kashe dala $60m, kusan N21b kenan a bikin Priyanka da dan Bature da ta baiwa shekaru

An kashe dala $60m, kusan N21b kenan a bikin Priyanka da dan Bature da ta baiwa shekaru

- An fara gudanar da bikin fitacciyar jaruma Priyanka

- Bikin zai lashe makudan kudade

- Za'a gudanar da biki nau'i biyu

An kashe dala $60m, kusan N21b kenan a bikin Priyanka da dan Bature da ta baiwa shekaru

An kashe dala $60m, kusan N21b kenan a bikin Priyanka da dan Bature da ta baiwa shekaru
Source: Facebook

A ranar 29 ga watan Nuwamba 2018 ne aka fara gudanar da bikin fitacciyar jarumar fina finan India wato Priyanka Chopra.

Priyanka Chopra zata angwance da angonta Nick Jonas wanda yake mawaki ne a kasar Amurka.

Bikin dai zai fara kankama ne a 2 da 3 ga watan Disemba inda masoyan zasu gudanar da biki nau'i Biyu.

DUBA WANNAN: Daga Sambisa: Yadda 'yan Boko Haram suka kashe ogansu Kwamanda Mamman Nur

Za'a gudanar da biki irin na al'adar Hindu daga baya kuma a gudanar da na yahudu.

Dangane da lissafin da akayi na kudaden da za'a kashe a wannan kasaitaccen biki yawan kudin zaikai dala biliyan 60.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit

Mailfire view pixel