Sabon garambawul da za'a yiwa matatun man kasar nan bayan tazarce

Sabon garambawul da za'a yiwa matatun man kasar nan bayan tazarce

- An kammala zaben wadanda zasu gyara matatun man fetur

- Gyare gyaren bangarorin man fetur din kasar dole ne a gaggauta yin su

- Sun gama kammala yadda lissafin kashe kudaden zai kasance don haka an kusa fara aiyukan

Sabon garambawul da za'a yiwa matatun man kasar nan bayan tazarce
Sabon garambawul da za'a yiwa matatun man kasar nan bayan tazarce
Asali: Twitter

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace matatar man fetur ta kasa kammala duk abinda ya dace da abokan hadakar ta don gyaran matatun man fetur.

Yayin ma masu shugabancin kungiyar ma'aikatan man fetur da iskar ga ta kasa a fadar shugaban kasa a Abuja, yace gyare gyaren bangarorin man fetur da iskar gas na kasa baza'a iya gaggautawa ba in dai za'ayi abinda ya kamata.

DUBA WANNAN: Jam'iyyar APGA na magagin wargajewa gabanin 2019

"Akan salon da muka dauka wajen gyaran matatun da abokan hadakar su masu zaman kansu zasu, yana daukar lokaci. Na sani cewa matatar man fetur ta kasa ta kammala zaben abokan hadakar ta dake zaman kansu wajen gyara matatun.

An sanar dani cewa suna lissafin kudaden da gyaran zai ci kuma ana fata a fara aikin nan ba da dadewa ba. Ta wannan fuskar, nake son jin shawarwari daga yan kungiyar ku akan hanyoyin cigaba." inji shi.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa.

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel