Labarin Sojojin Najeriya
A jiya wasu Dattawan yankin Arewa su ka roki shugaban kasa ya tsige Buratai da Takwarorinsa. CNCE ya kamata a fatattaki Hafsun Sojojin Najeriya da su ka gaza.
Rundunar sojin Najeriya ta halaka wasu ‘yan bindiga hudu a yankin Jeka Da Rabi da ke hanyar babbar titin Kaduna-Abuja a jihar Kaduna sannan ta samo makamai.
Fitaccen mawakin nan dan kasar Senegal dake zaune a kasar Amurka, Akon, yayi magana akan shirin shi na gina birni wanda za a sanyawa suna Akon City a kasar...
Wani soja mai suna Bukar Mustapha Limanti da ke aiki da Operation Lafiya Dole ya kashe wani yaro mai shekaru 9 a Maiduguri, jihar Borno, the Cable ta ruwaito.
A watan Agustan ne Gwamna Nasir El-Rufai ya kori wani ‘Dan shekara 85 daga gidansa, Mun ji cewa Tukur Buratai ya yi masa kyautar sabon gida fil yanzu a Kaduna.
Kimanin mutum 2,027 ne suka koma kauyukansu guda hudu a karamar hukumar Jibya dake jihar Katsina. Mutanen dai an tilasta su suka bar gidajensu sakamakon harin..
Shehun Borno, Alhaji Garbai El-Kanemi, ya bayyana cewa an kashe Hakimai 13 da kuma Dagatai da yawan gaske a cikin Masarautarsa, a lokacin da Boko Haram ke cin..
Mun ji cewa an samu jami’an Sojoji sun tarwatsa sansanin ‘Yan ta’adda a kan hanyar Abuja. Dubun miyagun da ke addabar Bayin Allah a hanyar Abuja ta cika yanzu.
Mayakan Boko Haram a kan dawakai sun kashe mutum biyu tare da sace wasu biyun a yayin da suka kaiwa wasu manoma hari a wajen Maiduguri da ke jihar Borno...
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari