Labarin Sojojin Najeriya
A wani jawabi da kakakin gidan gwamnatin Amurka (Pentagon), Jonathan Hoffman, ya fitar Amurka ta sanar da cewa dakarunta sun kai samamen ne da safiyar ranar Asa
A ranar Alhamis ne wasu 'yan ta'adda da ake zargin 'yan daba ne sun yi musayar wuta da dakarun rundunar soji a kauyen Gidan Goga da ke yankin karamar hukumar Ma
Da ya ke magana a wani shirin gidan Talabijin din 'Arise' a ranar Alhamis, Kukasheka; birgediya janar mai ritaya, ya ce harsashin roba ba ya kisa, a saboda haka
COAS Janar Tukur Buratai ya umarci dukkanin manyan Sojojin Najeriya su bayyana kadarorinsu. Shugaban hafsun sojan ya bayyana wannan ne a jiya a garin Abuja.
Gawurtaccen Lauya, Femi Falana ya ce sun fara binciken harbe-harben da aka yi a Lekki. Da alama Kungiya za ta tona asirin sojojin da su ka harbe 'Yan #EndSARS.
Gwamnan Enugu David Umahi ya roki Matasa su yi hakuri game da abubuwan da su ka faru a #EndSARS. Ya ce lamarin #EndSARS ya tashi daga zanga-zanga ya rikida.
Ashe wani Sanatan Tarayya su ka yi hayar ‘Yan daba a Abuja a wani bidiyo da ya rika yawo. Dennis Amachree ya ce ba DSS ba ne su ka dauko ‘Yan daba a bidiyon.
Doska wani kauye ne a tsakanin garin Ajigin da Talata a karamar hukumar Damboa a jihar Borno da jama'a suka kauracewa tun shekarar 2015 bayan mayakan kungiyar
Sultan Abubakar Sa’ad ya fito ya yi kira da babban murya ga Buhari, Sojoji da mutanen kasa. Sarkin Musulmi ya ce Shugaban kasa Buhari ya yi amfani da dattaku.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari