Labarin Sojojin Najeriya
Akalla miyagun yan bindiga 13 ne suka sheka barzahu bayan karanbatta da dakarun rundunar Sojin Najeriya a jahohin Zamfara, Kebbi da Katsina a karkashin aiki na musamman mai taken Operation Hadarin Daji.
Dan kasuwar kasar Ghana kuma sananne a harkar yada labarai, Osei Kwame Dsepite na daya daga cikin ‘yan kasuwar kasar Ghana masu tarin nasara a kasuwancinsu...
A sabuwar dokar sabon tsarin saka kaya a rundunar sojin, mabiya addinin Sikh da Musulmai zasu iya neman 'yancinsu na addini domin yin rawani, barin gemu da amfani da hijabi kuma za a amince da bukatarsu matukar shigarsu bata nuna
Masu zanga - zangar sun rufe hanya tare da kona taya a kan kwalta kafin daga bisani jami'an 'yan sanda su yi amfani da barkonon tsohuwa wajen tarwatsa su. A farkon makon nan ne rundunar sojojin kasar Sudan ta fitar da jerin wasu
Dazu mu ka ji cewa Jami’an tsaro sun bindige wani Hatsabibin Mai garkuwa da mutane, sun kama wani Mai garkuwa da mutanen a karamar hukumar Kurfi.
Mustapha ya fadi hakan ne a wurin taron kaddamar da wani littafi da Samuel Salifu, tsohon sakataren kungiyar kiristoci ta kasa (CAN) ya rubuta. An kaddamar da littafin mai suna 'CAN, addini da shugabaci a Najeriya," ranar Talata
Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga a yankin kauyen Gindin Akwati na karamar hukumar Barikin Ladi a jahar Filato sun kashe wasu sojojin Operation Save Heaven biyu.
Wasu yan bindiga sun kai hari kan wani jirgin ruwa da ke dauke da mai a hanyar kogin Lutegbene, yankin karamar hukumar Ekeremor da ke jahar Bayelsa. Sun kashe sojoji hudu da ke yiwa jirgin ruwan rakiya da yan farar hula biyu.
Babban hafsan Sojan kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya yi ma wasu dakarun rundunar Sojan Najeriya dake aiki a karkashin rundunar tabbatar da tsaro a yankin Arewa maso gabas, Operation Lafiya Dole karin girma zuwa mukami n
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari