Labarin Sojojin Najeriya
Shelkwatar tsaro ta kasa ta sanar da wata gagarumar nasara da dakarun Sojin Operation Lafiya Dole suka samu a wani samame da suka kai a wani sansanin samar da h
Kafatanin rundunonin Najeriya na zaune cikin shirin ko-ta-kwana tare da aiki da cikawa domin dabbaka umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari na garkame Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa bisa kisan zaratan dakarun Sojojin Najeriya fiye da 70 da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram suka yi
Rahoto daga hedikwatar rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da cewar wani jami’in soja na kasar ya kamu da cutar coronavirus wacce ke ci gaba da yaduwa a duniya.
A cewarsa, mayakan kungiyar Boko Haram sun kai harin kwanton bauna ne a kan tawagar dakarun soji yayin da suke dauke da wasu makamai da bama-bamai, kuma fashewa
A kokarinta na cigaba da yaki da aiyukan ta'addanci da sauran kalubalen tsaro a fadin kasa, rundunar sojin sama (NAF) ta inganta tare da kaddamar da wani jirgin
Kotu ta umurci Shugaban hafsan sojojin Najeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai da ya mika sojojin da ake zargi da hannu wajen sakin Hamisu Bala wdume.
Mun ji Sojojin Najeriya sun lallasa ‘Yan ta’addan Boko Haram a Adamawa da Borno kwanan nan. Rundunar Sojin Najeriya ta shaidawa hukumar dillacin labarai wannan.
Akalla dakarun rundunar Sojojin Najeriya guda 6 ne suka gamu da ajalinsu a sakamakon wani mummunan harin kwantan bauna da mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Ha
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari