Labarin Sojojin Najeriya
Ana sa ran batutuwan da za a tattauna a taron ya kasance kan hanyoyin da za a kawo karshen rikicin siyasa da ya mamaye kasar ta Mali. Bayanin hakan na kunshe ne
'Yan kungiyar Boko Haram sun kashe mutane 14 a wani tsuburi na kasar Kamaru dake Tafkin Chadi kusa da iyakar Najeriya, bayan garin dake kan tsuburin sunyi...
Mun ji cewa an sace mutane 6 a cikin ‘yan kwanaki a Garin Shika. A dalilin haka Mutanen Gari sun shiga wani yanayi. An saba garkuwa da mutane a Jihar Kaduna.
Mun ji ceSojojin kasar Mali sun dauki matakin mika mulki ga farar hula amma kafin nan Sojojin da su ka yi juyin mulki su na so su jagoranci kasar har zuwa 2023.
Mun ji cewa ‘Yan bindiga sun yi ta’adi a Jihohin Kaduna, Katsina, Neja, Sokoto, Zamfara. Masu garkuwa da mutane sun sace mutum kusan 400 a shekarar nan ta 2020.
Rundunar 'yan sandan jihar Ribas ta bayyana sufeton ta da take zargin sojoji sun kashe da duka a jihar. Jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sandan jihar...
Wasu bakin haure guda uku da suke shigowa da 'yan ta'addar dake yankin Arewa maso Yamma makamai sun shiga hannu, bayan jami'an hukumar soji dake kula da...
Kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, Frank Mba, ya bayyana cewa ana bukatar ma su neman aikin su halarci cibiyoyin tantancewa da takardun shaidar kammala karatu
Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da cewar dakarunta sun yi kasa-kasa da mambobi da shugabannin kungiyar ISWAP a yankin Bukar Meram da Dole da ke jihar Borno.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari