Labarin Sojojin Najeriya
Bayan shekaru shida da sace sama da dalibai 200 a makarantar mata ta Chibok, an gabatar da jarrabawar kammala sakandare ta WAEC a karon farko a garin na Chibok
Kungiyar Arewa ta NP ta fito ta na marawa Hafsun Sojoji baya. Wannan kungiya ta ce ana ganin tasirin zaman shugabannin tsaro da Buhari da ake yi a Aso Villa.
Tsohon Gwamna Gabriel Suswam ya na ganin da an bar ‘Gana’ da rai, da ya yi amfani wajen gano wasu sirri. Kisan gawurtaccen ‘Dan bindigan ya jawo surutu yanzu.
Gwamnati ta tabbatar da shirin kare ‘Yan makaranta daga ta’adi kafin komawa aiki. A cewar UN, dalibai da sauran mutane za su fi jin dadin daukar darasi a haka.
Mayaƙan kungiyar Boko Haram sun kashe farar hula guda 10 a wasu hare-haren da suka kai wasu ƙauyuka uku a Borno kamar yadda masu tsaro na ƙauyukan suka sanar.
A jiya wasu Dattawan yankin Arewa su ka roki shugaban kasa ya tsige Buratai da Takwarorinsa. CNCE ya kamata a fatattaki Hafsun Sojojin Najeriya da su ka gaza.
Rundunar sojin Najeriya ta halaka wasu ‘yan bindiga hudu a yankin Jeka Da Rabi da ke hanyar babbar titin Kaduna-Abuja a jihar Kaduna sannan ta samo makamai.
Fitaccen mawakin nan dan kasar Senegal dake zaune a kasar Amurka, Akon, yayi magana akan shirin shi na gina birni wanda za a sanyawa suna Akon City a kasar...
Wani soja mai suna Bukar Mustapha Limanti da ke aiki da Operation Lafiya Dole ya kashe wani yaro mai shekaru 9 a Maiduguri, jihar Borno, the Cable ta ruwaito.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari