Labarin Sojojin Najeriya
Mayakan ta'addanci na ISWAP sun kashe dakarun sojojin Najeriya guda goma a wani harin bazata da suka kai masu a kusa da garin Marte da ke yankin tafkin Chadi.
Kungiyar ACF ta shugabannin yankin Arewa sun sa Sojoji alamar tambaya bayan an kai wa Gwamnan Borno hari. ACF ta ce Sojoji da Gwamnati su na da tambayar amsawa.
Yan bindiga dauke da bindigogin AK-47 sun kai mamaya kauyen Unguwar Doka da ke Faskari a daren ranar Alhamis, sun fafata da dakarun sojoji, sun kashe sojoji 3.
Sojojin saman Najeriya na musamman na Operation Lafiya Dole sun lalata mabuyar 'yan ta'addan Boko Haram sannan sun kashe da dama cikinsu a Bula Sabo da Dole.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi fushi sosai a kan rashin karrama sauran sojojin da yan Boko Haram suka kashe tare da kwamandansu, Kanal Dahiru Bako.
Dakarun sojojin Najeriya dake Camp Malumfatori a Tafkin Chadi sunyi nasarar kashe manyan kwamandojin yan ta'addan Boko Haram bakwai a wasu hare-hare da suka kai
Sanata Ali Ndume, dan majalisa mai wakiltar kudancin jihar Borno a majalisar dattawa, ya kai ta'aziyyar marigayi kwamandan sojoji Kanal Dahir Bako. Jaridar...
Ado Isa, kakakin rundunar atisayen Lafiya Dole, ya ce Kanal Bako ya mutu ne sakamakon raunukan da ya samu bayan mayakan kungiyar Boko Haram sun kai wa tawagarsa
A cewar Enenche, jami'an rundunar atisayen SAHEL SANITY ne suka kama Ibrahim bayan samun muhimman bayanan sirri daga dakarun rundunar atisayen HADARIN DAJI
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari