Labarin Sojojin Najeriya
A daren ranar Talata ne wasu kafafen yada labari na gida da ketare suka wallafa rahoton cewa dakarun soji sun budewa ma su zanga-zanga a yankin Lekki na jihar L
Jami’an tsaro sun fara kamo wadanda su ka tsere bayan Gwamna ya bada wa’adi. Yanzu 8% na ‘yan zaman gidan yari da su ka tsere sun koma hannun hukuma a Edo.
A ranar Litinin, sojoji su ka bada sanarwar gagarumar nasara a yakin ta’addanci a Chadi. Sama da ‘Yan ta’addan Boko Haram da ISWAP sun mika wuya kwanan nan.
A kokarinsa na tofa albarkacin bakinsa a kan zanga-zangar, Friday ya nadi faifan bidiyo tare da rokon abokansa sojoji a kan kar su yi aiki ko biyayya ga duk wan
Tun a jiya da dare aka ji gwamnan jihar Legas ya yi magana game da kashe-kashen da aka yi a Yankin Lekki. Gwamna Sanwo-Olu ya garzaya asibitoci tun a jiyan.
A yau da rana aka ji ofishin ‘Yan Sandan Ugbekun ya kama da wuta, ana neman shiga gidan yari a Oko. Yanzu nan mu ke samun wannan labari daga jaridar The Cable.
Jam'iyyar APC ta na ganin akwai lauje cikin nadi a tafiyar #EndSARS. Shugaban APC ya ce za a iya samun matsala idan aka yi sake da lamarin wannan zanga-zangar.
Wata mutumiyar Neja-Delta ta zama Sojan ruwa a kasar Amurka. Hakan na zuwa ne bayan Kelechi Madu ya zama Minista a gwamnatin kasar Kanada a makon da ya shude.
Rahotannin baya bayan nan na nuni da cewa salon zanga-zangar neman kawo karshen rundunar SARS ya fara sauyawa bayan batagari sun fara kai hari kan ma'aikatu da
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari