Labarin Sojojin Najeriya
Rudunar sojin kasan Najeriya sun yi nasarar damke wasu jami’an CJTF dake kai wa Boko Haram bayanan sirri da kayan aiki a jihar Borno dake arewa maso gabas.
Dakarun sojoji da ke yaki da ta'addanci a arewa maso gabas sun yi yayyafin wuta a kan mayakan Boko Haram a Banki da ke karamar hukumar Bama ta jihar Borno.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar halaka kwamandojin haramtaciyyar kungiyar IPOB/ESN a kalla 13 a yankin kudu maso gabas a yakin da ta ke yi da bata gari.
Sojojin Najeriya sun bindige abokin aikinsu har lahira bayan ya bude wuta a sansani tare da halaka wata ma'aikaciyar bada agaji da kuma raunata direban jirgi.
Direban da ya sha yayi tatil ya Banke Birgdeiya Janar Audu James a kan titi a garin Legas.Sojan ya rasu a ranar Laraba sakamakon raunikan da ya samu a hatsarin.
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun yi nasarar halaka babban kwamandan Boko Haram mai suna Abu Hassan da wasu mayakansa guda 13 a Mafa, Borno.
Rundunar sojoji ta bayyana gagarumin nasarar da dakarunta na Operation Hadarin Daji suka samu wanda ya kai ga halaka wasu kasurguman yan bindiga uku a Zamfara.
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi sintiri ta jiragen yaki inda suka halaka wasu ‘yan bindiga a jihar Kaduna tare da ceto wasu da aka yi garkuwa dasu a jihar.
Dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar dakile wani mummunan farmaki da ‘yan bindiga suka mai musu inda suka halaka wasu 2. Sun tarwatsa sansanoninsu a Kaduna.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari