Labaran Duniya
Mayakan kungiyar Hezbollah sun fafata sojojin Isra'ila a Kudancin Lebanon. Sojojin Isra'ila sun fuskanci matsala inda aka kashe wani daga cikinsu.
Dakarun jamhuriyar Musulunci ta Iran sun kaddamar da hare-hare kan Amurka da Isra'ila a yankin Gabas ta Tsakiya, yayin da ake ci gaba da fafata yaki.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan kyautar da ya ce Iran ta ba da domin tattabatar da cewa a shirye take don tattaunawa kan yakin da ake yi.
Dakarun sojojin Iran na musamman sun fara shirye-shirye don mamayar Amurka a yankin Gabas ta Tsakiya. Dakarun na shirin kai hare-hare na musamman.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan batun tattaunawa da Iran kan yakin da ake yi. Trump ya ce Iran na tsoron tattaunawa da Amurka.
Sojojin Isra'ila sun gwabza fada da mayakan kungiyar Hezbollah a kasar Lebanon. Daya daga cikim sojojim ya mutu har lahira yayin da wasu suka jikkata.
Rundunar tsaron Isra'ila (IDF), ta bayyana cewa ta hallaka daya daga cikin manyan kwamandojin Iran. Isra'ila ta hallaka kwamandan sojojin ruwa na rundunar IRGC.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, bai gamsu da shirin shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ba na kawo karshen yaki da Iran. Ya ba da wani umarni.
Firaministan kasar Spain, Pedro Sanchez, ya ragargaji Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu. Ya bayyana cewa yana da mugun nufi kan kasar Lebanon.
Labaran Duniya
Samu kari