Labaran Duniya
A cikin rairaye-rairaye da jaridar NAIJ.com ta saba kamar kullum, yau ta kawo muku jerin manyan kabilun kasar nan ta Najeriya daga kowace jiha inda adadin su ya haura 400. Jaridar ta kalato sunayen Kabilun daga shafin yanar gizo.
Wani lauyan a jihar Benin, mai suna Ferdinand Orbih, ya zargi gwamnatin tarayya da yunkurin yin makirci akan sunayen mutanen da ta bayyana a matsayin barayin gwamnati. Orbih ya ce, sunayen da gwamnatin tarayya ta fitar, akwai
Garin Zazzau ba zai taba mance wa da shahararren Maginin nan ba da rayu a karni na 19, Muhammadu Duguru, wanda ya shahara da sunan Babban Gwani, sakamakon fice da kuma kwarewa akan sana'ar sa ta gine-gine musamman na masallatai.
Babban Manajan Kamfanin na Techno, Mista Chidi Okonkwo, shine ya bayyana hakan a karshen makon daya gabata, a lokacin daya jagoranci tawagar ma'aikatan kamfanin zuwa wurin Ministan Sadarwa na kasa, Mista Adebayo Shittu a Abuja
Burin wasu ma'aurata da suka shafe sama da shekaru 63 da yin aure ya cika inda suka mutu a rana daya. Edna Huntley mai shekaru 81 ta mutu ranar 20 ga watan Mayun nan jim kadan bayan ta kwanta bacci, yayinda shima mijinta Bob...
Babban alkalin yankin jihar Maryland dake kasar Amurka ya bukaci da a iza keyar Shugaban kasar Amurkan Donald Trump gaban kuliya, saboda zargin sa da ake da aikata laifin almundahana, inda ya hada kai da kasar Rasha ya lashe zaben
Kim ya bayyana haka ne a wani ziyarar ba zata da ya kai zuwa kasar China a ranar Talata 27 ga watan Maris, ziyararsa ta farko zuwa wata kasar waje tun bayan darewarsa mukamin shugaban kasa, inji rahoton BBC Hausa.
A ranar Litinin dinnan ne Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci Gwamnatin Najeriya data sassauta hukunci akan masu amfani da tabar wiwi a nan gaba. Majalisar kuma ta bukaci a daina daukan masu amfani da amfani da tabar a matsayin...
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya maidawa Sanata Dino Melaye martani, wanda yake zargin cewa gwamnan yana amfani da hukumar 'yan sanda ne domin suga bayan shi. Yayinda shi kuma gwamnan ya bukaci Sanatan da ya kyale shi yaje yaji
Labaran Duniya
Samu kari