Labaran Duniya
Kafafen yada labarai sun bada rahoton cewa, bayan da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana aniyarsa ta cewar birnin Kudus shine zai zama helkwata na jakadancin Amurka a watannin da suka wuce, tun lokacin sojojin kasar ta..
Jaridar UK Guardian ta ruwaito cewa NneNne Iwuji-Eme, kafin a bata wannan matsayi tayi aiki a Ofishin kasar waje na Ingila na tsawon shekaru 16, kuma zata maye gurbin Joanna Kuenssberg a watan Yuli, a matsayin Ambassador
A zaman majalisar wakilai da aka gudanar na ranar yau Laraba, ta sake sabunta bukatar ta ga shugaban kasa Muhammadu Buhari na neman amincewar akan sanya hukumar Nigerian Peace Corps cikin dokar kasa da kuma sauya jadawalin zabe.
Wani mataimaki ga Saiful Islam mai suna Aiman Abu Ras, ya bayyana cewar, dan marigayin na cikin kasar Libiya cikin koshin lafiya tare da bayar da tabbacin cewar zai tsaya takarar shugabancin kasa a zaben kasar da za a gudanar nan
Wannan shine karo na farko a tarihin kasar Saudiyya da aka tabo gayyato makidin zamani domin kawai a sha kida a cashe da rawa. Shafin Arabian Business dake yanar gizo ya wallafa cewar gidan sarautar Saudiyya ya bayar da sanarwar g
A cewar jaridar Bild na kasar Jamus, a yayin wata ganawar sirri da yayi da 'yan majalisar dokokin kasarsa, shugaban BND Ole Diehl, ya ce yana da tabbacin cewa makaman Koriya ta Arewa na iya cimma kasashen Turai a cikin kiftar ido.
Sanarwar na kunshe ne cikin wata takarda da shugaban kwamitin harkokin addinin Islama kuma wazirin sarkin Musulmi, Farfesa Sambo Wali, ya sanyawa hannu, tare da bayyana cewar sun fitar da sanarwar ne sabida da rashin samun rahoto
Yarima mai jiran gado, Mohammed bin Salman, yace mutuwa ce kadai zata iya hana ci mulkin kasar Saudiyya Yarima Mohammed bin Salman, ya bayyana haka ne a wata hirar da yayi a manema labaru gidan Talabijin din CBS.
Shahararren dan wasan Real Madrid dinnan, Christiano Ronaldo, yana cigaba da iya bakin kokarin sa da bada tallafi domin sharewa al'ummar kasar Siriya hawayen su, kasar data share shekaru da yawa suna cikin tashin hankali...
Labaran Duniya
Samu kari