Labaran Duniya
Aure dai al'amari ne mai muhimmanci a rayuwar dan adam da akeyi saboda kaunar juna da hayayafa da kuma cika ka'idojin wasu addinai ko wasu dalilan daban. A yayinda wasu ma'auratan sukan hadu ne a wurare biki kamar aure, suna da sa
Wasu manyan jam'iyyu guda uku masu suna (Fremskrittspartiet-Frp) wadanda suka kafa gwamnatin hadin guiwa a kasar Norway sun bukaci a daina barin sautin muryan kiran Sallah yana fita zuwa wajen masallaci kasar...
NAIJ.com ta kuma ruwaito cewa, wannan matashi ya sha yunkurin kashe kansa da diddikar guba har a karo uku inda ake takar sa'a 'yan uwan sa ke hana shi. An tsinto gawar Kawa ne rataye a daren ranar 24 ga watan Afrilu a gidan su.
Fahd Al-Rowky, mataimakin shugaban birnin Makkah, ya bayyana cewar kyautar filin na matsayin taya dan wasan murna ne. "Muna da filaye a wurare masu daraja. Duk inda ya zaba a nan ne zamu bashi filin koda kuwa daf da Harami ne kuma
Firaministar kasar Ingila, Theresa May, a wata ganawa da tayi da shugaba Buhari, ta bukaci gwamnatin Najeriya ta bawa masu son yin auren jinsi dama, ta hanyar canja dokokin da majalisar kasa tayi a kan duk wadanda aka samu na aika
A yayin da kusan kowace shekara ake samun sauye-sauye, wani bincike da sanadin shafin yanar mujallar nan ta Forbes da ta gudanar a shekarar 2018, NAIJ.com ta kawo muku jerin attajiran mawakan duniya biyar tare da hotunan su.
Rahotannin safiyar yau Laraba da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, Barbara Bush, matar tsohon shugaban kasar Amurka ta riga mu gidan gaskiya kamar yadda kakakin danginta, Jim McGrath ya bayyana a ranar Talata.
Kamar yadda aka saba daga lokaci zuwa lokaci NAIJ.COM ta kan binciko wa masu karatu wasu ababe masu fadakarwa da ilmantarwa daga fanin daban-daban. A yau mun kawo muku wasu wuraren tarihi masu muhimmanci ne a garin Makkah kamar ya
Rahotanni sun bayyana cewa tuni aka fara gudanar da shirye-shiryen dashen laimomi a farfajiyar masallacin harami na birnin Makkah musamman a kusuwar sa ta Arewa, inda wasu kwararrun Injiniyoyi daga kasar Jamus ke kwangilar aikin.
Labaran Duniya
Samu kari