Labaran Duniya
Tun a ranar 21 ga watan Fabrairun shekarar da ta gabata ne hukumar hana yiwa tattakin arziki zagon kasa ta EFCC ta shigar da karar tsohon gwamnan har gaban kuliya bisa zargin sa da aikata laifin almundahana ta Naira biliyan 11.
An gurfanar da wata mai kula da gidaje, Judy Rweso a gaban kotu idan ake tuhumarta da laifin yunkurin cizge mazakutar wani dan haya a unguwar Zimmerman da ke garin Nairobi a kasar Kenya. Ana tuhumar Rweso da cin zali da kuma yunku
Matatar man fetur ta kasa NNPC ta sa hannun kwangilar akan aikin gina bututun gas wanda zai tashi daga Ajaokuta, Kaduna zuwa Kano. Idan ba a mance ba a shekarar 2008, gwamnatin tarayya ta amince da tsarin gas na Najeriya wato...
wani binciken bin kwakwkwafi ya bayyana cewar, Bill Gates ya zama na daya ne saboda shi dan kasuwa ne, amma akwai wasu shugabannin kasashe da wasu 'yan tsirarun mutane da suka tara dukiya ta haramtacciyar hanya da suka fi na Bill
An kama wani dan shekaru 43 a garin Kolkata daya ajiye gawar mahaifiyarsa a cikin firinji har na tsawon shekaru uku yana amfani da zanen yatsar hannun ta yana karban fanshon ta. Asirin sa ya tonu ne yayinda Yan sanda suka gano gaw
Mun samu labarin cewa yar'asalin jihar Kogin ta rattaba hannu akan wata yarjejeniya ta shekaru biyu tsakanin ta da Asian record Label da Petra Entertainment a shekara ta 2017, wanda muka samu labarin ya janyo mata samun sabuwar..
Rahoton ya bayyana garuruwan da sukafi yawan wadanda sukayi rigistar.Legas tana da dalibai 24,465, Abuja na da 7,699,Sai jihar rivers dauke da dalibai 4,810.A daya hannun kuma jahohin da sukafi karancin dalibai sun hada da Zamfara
Kasar Saudiyya, zata aiwatar da wata yarjejeniyar gina katafaren gidajen kallo wato sinima guda 40 a birane 15 dake kasar nan da shekara biyar masu zuwa. Bayan shafe shekara 35, ma'aikatar Yada Labarai da Al'adu ta kasar ta Saud
A yayin da ake ta samun rafkanuwa da rikice-rikicen jayayya a tsakanin shugabanni da gwamnonin jam'iyyar APC, NAIJ da sanadin jaridar Daily Trust cikin zakule-zakule ta kawo muku jerin sunayen 'yan takara shugabancin jam'iyyar.
Labaran Duniya
Samu kari