Labaran Duniya
Daga karshe an samu Najeriya ta shigar da kasafin kudin 2018 cikin doka yayin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a kansa da misalin karfe 12.05 na ranar yau ta Laraba a fadar sa ta Villa dake babban birnin kasar nan.
Jiga-jigan masu neman takara a jam'iyyun da suka hadar da APC, PDP, APGA da kuma RP sun halarci taron da aka gudanar karkashin yankin Eggon dake mazabar Arewacin Jihar da aka kayyade ma ta kujerar gwamnan jihar a wannan lokaci.
Kasar Israila, ta Yahudu, ta kama wani tsohon ministanta da laifin leken asiri, da ma taimakawa abokan gaba a lokacin yaki, indaaka gano yana sayar ma da kasar Farisa bayanan sirri na soji da gwamnatin kasarsa, ga kasar Iran
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya bayyana, Babban Limamin ya bayar da wannan gudunmuwa ne a wata Mazaunar kabilar Hausawa dake birnin Calabar, inda ya ce ya yi wannan yunkuri ne domin yabawa goyon bayan da suke yi a kansa.
Zabukan da zasu zo a badi da ma na jihohin da za'a yi zabe a wannan watan, duk PDP ce zata lashe su, kamar yadda Mista Atiku Abubakar ya fadi, a taron kamfe da ake yi na gangamin Ekiti 2018, zaben da za'a yi a watan gobe
Ta'addancin da Danta ke jagoranta itama ya shafe ta. Tana rayuwar ta a wani kauye ne a kusa dasu garinsu mai suna Babangida inda Boko Haram suka kawo hari, bata da wani zabi da ya wuce ta koma kauyen Shekau. Tace Almajirta ta tura
Dangote yace idan aka sa aikin a yanar gizo, abokan sa na kasuwanci, zasu adana Naira 26 a duk lita daya na miliyoyin litoci na diesel da fetur wanda kamfanonin shi ke shigowa dasu duk shekara. Kasar nan ma zata sami ragin biliyoy
A watannin da suka gabata dai, an sami irin wannan inda tone-tone suka nuna wani Farfesa yana neman a bashi damar saduwa kafin ya bari a ci kwas dinsa. Tone tonen da yayi, sun hada da rashin tsarin makarantar, da wai rashin ababe
A wani harin da Amurka ta kai kan gidan shugaban 'yan Taliban bangaren PAkistan, bayan da ta shafe shekaru gommai tana nemansa ruwa a jallo, tayi nasarar kashe shi yana shirin fita sallar idi bayan gama azumin watan Ramadana...
Labaran Duniya
Samu kari