Beraye sunyi ta'asa: Sun lalata makudan kudi a cikin injin ATM

Beraye sunyi ta'asa: Sun lalata makudan kudi a cikin injin ATM

- Bera kan yi barna muddin ya sami dama

- An sha jin cewa sun lalata dadaddun kudi

- Wannan ne karo na farko da suka yi barna a ATM

Beraye sunyi ta'asa: Sun lalata makudan kudi a cikin injin ATM
Beraye sunyi ta'asa: Sun lalata makudan kudi a cikin injin ATM

A jihar Assam ta Indiya, wani injin matso kudi mai kati, watau ATM, ya lalace inda yayi kwana da kwanaki baya aiki, sai dai, da aka zo binciken me ya lalata shi, sai aka ga ashe wai iya;an beraye ne suka tare a cikin injin.

Sunyi ta tattauna kudin suna furzar dashi, inda suka lalata da yawa daga cikin kudin, ma'aikatan banin suka ce.

An gano ta inda suka suka shiga cikin inji, ta wata waya dake aika wutar lantarki ga injin.

DUBA WANNAN: An gano bayahude mai taimakon Iran da bayanan sirri

Anyi ta yada hotunan da kudaden suka lalace a kafafen sadarwa na Intanet, inda kowa ke fadin albarkacin bakinsa.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng